Aure Stories

41 Stories

Soyayya da Rayuwa by xclusive_jazmien
#1
Soyayya da Rayuwaby Yasmeen Moh
Da gaske duk daɗinki da miji sai ya miki kishiya? An ce wannan jarabawar tana da tsauri, tana kuma ɗauke ne da ƙalubale Amma.. Shin me ake riƙewa a ci ribar wannan gwagw...
SAHLA a Paris by Azizat_Hamza
#2
SAHLA a Parisby Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
Nadamar Rayuwa by bkynigeria
#3
Nadamar Rayuwaby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi...
FATU A BIRNI (Complete) by suwaibamuhammad36
#4
FATU A BIRNI (Complete)by suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
MAI ƊAKI...! by Nana_haleema
#5
MAI ƊAKI...!by Haleematou Khabir
Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma...
Duk kyan namiji by Azizat_Hamza
#6
Duk kyan namijiby Azizat Hamza
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
ABINDA KA SHUKA(COMPLETED) by deeejahhh21
#7
ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)by deeejahhh21
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni
HAUWA.. by biebeeisa
#8
HAUWA..by Biebee Isa
Ku biyoni don jin Labarin Hauwa... Its a True Life Story... Kyauta ne, ba na siyarwa ba 😉 Its Free Y'lls ♥️
Completed
SHU'UMAR MASARAUTAR Cmplt by AmeeraAdam60
#9
SHU'UMAR MASARAUTAR Cmpltby Ameera Adam
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sanna...
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWA by AmeeraAdam60
#10
UWANI 'YAR ƘASHIN GWIWAby Ameera Adam
"Meeeeeesuuuhuuuu." Uwani da ke laɓe ta sake maƙale murya ta faɗa da yanayin kukan uwar garke, tana gama faɗa ta dokon ƙauren ɗakin da suke ciki. A zabure Lami...
SANADIN CACA by SAKHNA03
#11
SANADIN CACAby SAKHNA03
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantan...
Aure bautar Ubangiji by ummnihal
#12
Aure bautar Ubangijiby ummnihal
nasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu dun...
A Monster Lord? [discontinued] by NazTheNotSadist
#13
A Monster Lord? [discontinued]by NazTheNotSadist
stop reading this it's cringe af and sucks. Male sans reader x overlord, I'd say it has good grammar, though their may be some spelling mistakes in the first few chapter...
Nafi karfin aurenshi (girman kansa yayi yawa) by sharhabilasuleiman
#14
Nafi karfin aurenshi (girman kansa...by sharhabilasuleiman
haduwace ta bazata inda yayi mata rashin mutumci batare da yasan ko ita waceceba. itama takasance bata barin kota kwana inda ta nuna masa ruwa ba sa'an kwando bane.... Y...
🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️ by teamchausanovels
#15
🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️by
Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sa...
Tsohuwar Soyayya by Azizat_Hamza
#16
Tsohuwar Soyayyaby Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
Completed
Karan Bana by Eshat2
#17
Karan Banaby Eshat2
Muhammad Dikko Bakori Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa...
MR and MRS MAIDOKI by Azizat_Hamza
#18
MR and MRS MAIDOKIby Azizat Hamza
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, sh...
The Designs Of Change by PulsarRay
#19
The Designs Of Changeby -_/|PulsarRay|\_-
(The Design of Change, an Upon wings of change fanfiction. Thank you to crystalscherer for writing such an amazing original work.) ~~~ dear journal, Something big is hap...
NA YARDA! by ummusalmabdulkaadir
#20
NA YARDA!by ummu salma abdulkadir
labarin ya kunshe aure Hadi na iyaye Wanda daga karshe ya zamo mata alheri, labari ne na zazzafar soyayya tsakanin amal da Kuma shuwariz ku biyo ni don jin sabon labari...