Part 41/42

567 22 0
                                    

❤💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic,love,sorrow)
❤❤💋💋

Written by
Khadeejaht Hydar.

💫FAGEN MARUBUTA WRITERS ASSOCIATION💫

❤Gidan zaman lfya,Aminci,Hadin kai,da yardar juna insha Allah ❤

Dedicated to:: My beloved in-law : Aunty Deejerh.🔥🌟

           ✨41/42✨
Suna isa ko rufe kofar motar basuyiba, umma ta fito tashige cikin asibitin.

Bayanta suka bi suma; suna shiga sukayi turus,ganin Nafeesa a azaune itada abba; babu alamar wani ciwo atare da'ita.

Nafeesa ce ta tashi,ta rungume mama,tace" mamana nayi kewarki sosai,ina yayana?"

Mama tace"ina kika shiga tukun.kinbarmu cikin tashin hankali."

Nan tabasu labarin abinda yafaru,har zuwa accident din dasukayi.

Mama tace" yanxu ina yarinyar,? Nafeesa tace" tana ciki anbata gado."

Babane ya basu labarin yadda yagansu,sannan yakara da cewa" kada nasake ganin kinfita!!, koda kuwa babu kowa agida.

Tace" to baba.

Suna zaune wani likita ya fito yana sharce zufa yace," suwaye suka kawota?"

Kafin baba yayi magana deen yace" mune,da  wata matsalane likita?

yatambaya fuskarsa dauke da damuwa,don tun dazu yakejin faduwar gaba.

Likitan ya masa umarni daya zo,bin bayan likitan yayi zuwa office dinsa..

Suna shiga likitan yace," to a'iya binciken damukayi,bata samu wani Abu game da kwakwalwartaba."

Amma ta samu karaya  a kafarta,da hannu.

Innalillahi ya"furta ahankali,sannan ya ce to yanzu miye abinyi?

Yace" to yanxu de abinda za'ayi shine zaku fita da ita waje,saboda likitan dayake duba irin waennan ya tafi kasar Mexico duba wani mara lafiya.

Don haka mafita itace" Ku kaita gunshi ya dubata,saboda kada asamu matsala."

Ajiyar zuciya ya sauke,sannan yace" insha Allahu za'akaita,bara naje na fadawa  Daddy."

Fitowa yayi yayima su Abba bayani,cikeda damuwa Umma tace" Allah kabawa yarinyarnan lafiya."

"Amin suka amsa su duka."

Abba yace" to yanzu na yanke shawarar nan zuwa gobe ayi komai,jibi sai a wuce dai'ita."

Mama tace" hakan yayi,kai deeni saikayi komai,inyaso gobe ni saimutafi tare ,tunda za'a bukaci babba atare da'ita.

Likitan ne ya fito yace",zaku iya shiga kuganta,amma Dan Allah kada kuyi abinda zai tasheta."

Da sauri dukansu suka shige dakin,akwance suka taddata kamar matacciya.

Nafeesa ce tayi saurin zuwa bakin gadon,ganin yanda lokacin daya ta sauya kama.

A hankali  Deen ya karaso bakin gadon,kallonta yake zuciyarsa na harbawa ,gabansa na faduwa.

Yakejin kamar yasan wannnan fuskar.Amma yakasa gano inda yasanta .

Maganar baba ce ya dawo dashi haiyacinsa,yace" maza kuje kufara shirye,shiryen."

Haka suka fita , suka kama hanyar gida.

Manage plss.

Taku a kullum Queen Deeja

IHSANWhere stories live. Discover now