Part 76

575 21 0
                                    

💋💋
IHSAN
❤❤💋💋

(Romantic, Love,Sorrow)
❤❤💋💋💫💫🌟🌟

Written By✍
Khadeejaht Hydar.
Young Novelist.

✍✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍

❄We are bearers of sooo golden a pen.
We write assidiously percieven no pain.
Sooo magical,
Our creative golden pen,
Be hold our words.
A product of our pen
Savour our words, for it will cause you no pain❄

Dedicated to.
My Sweet DAD.
Allah ya jagoranci rayuwarka da duk wani uba na gari irinka Allah yak'ara rayuwa mai amfani da Tsufa mai Amfani,Allah ya taimaki iyaye irinka masu bada tarbiya saboda Allah.

Ina alfahari samunka  a matsayi na uba  guna.
Alhaji Musa(Yusufari).

7⃣6⃣

Yana zuwa yafara dubata bayan yagama ya d'ago yace".... Karka damu is normal in cikinta yayi kwari k'adan zata daina,Kuma tadaina aikin wahala too much.

Godiya yayi masa bayan yabata magunguna ya fice, kitchen ya shiga ya had'a ruwan zafi ya dawo parlourn.

D'agota yayi yace".... Kisha shayin plss sai kisha magani ki kwanta, kai ta girgiza alamun batasha dak'yar yasamu tasha kad'an ta kwanta ajikinsa.

Haka ya zauna baije aiki ba kuma bai fita ko'inaba saisu Hishma dasuka shigo gaidata,Angle tace".....sannu sis Allah yaka'ara karfin jiki amin suka amsa agunta suka zauna har saida Deen ya dawo daga gun mama tukun suka koma.

Shi ya taimaka mata tayi wanka dak'yar don cewa tayi bazemataba,yasamata kaya  ya kwanta ya d'aurata ajikinsa.

Batada karfi sai isa batayi yunk'urin tashi ba, saboda duk saitaji batason yana kusantarta itama batason mai yasa ba.

~~Nikuwa nace Sharrin ciki ba😆.

Washe gari shi yafara tashi yaje yayi alwala ya fito,Bargon data rufa dashi yajanye ya fara tashinta a hankali idonta ta bud'e a hankali ta tashi zaune yace".... Kije kiyi alwala lokaci ya kusa.

Tashi tayi tashige band'aki,Tana fitowa yajasu sallah.

Azkar sukayi gari na wayewa ya kwanta,Itakuma tafita  don d'aura breakfast.

Alhamduliilah jikinta yad'anyi kwari sai kasala da amai,Hancinta ta toshe ta d'aura girki, kwai ta soya da dankali sai ruwan shayi Wanda yaji kayan kamshi ta juye a flask ta jera akan dining.

Hutawa tayi kad'an tukun tashige d'aki don yin wanka,Ganin baya kan gadonne yasata gane yana wanka.

Gyara gadon tayi ta share d'akin tanayi tana hutawa  ta feshe da turare saboda ita ma'abociyar son kamshi ce,Fita tayi taje d'akinsa don d'akko masa kayan sawa.

Yana fitowa daga d'akin yayi murmushi ganin ta gyara d'akin ga turare na k'amshi ko'ina,yana son mace mai tsafta da son kamshi sai isa take k'ara shiga ransa.

Yana goge jikinsa  ta shigo d'akin,a hankali ta k'araso ta tsuguna ta gaidashi amsawa yayi tare da k'arbar kayan hannunta.

Maimakon yasaka kayan sai taga ya d'auketa yayi mata masauki a kan cinyarsa,kallonta yake a hankali yakai bakinsa kannata saurin k'auda fuskarta tayi tana turo karamin bakinta.

Cikin sanyinsa yace"..... Wifey did i offend u?tace"....A'a so then why are u avoiding me?tace"..... Nima bansaniba yace"..... Ohk tunda haka kikace sauka zan wuce aiki.

A hankali tace"..... Am sorry karkayi fushi dani walh nima haka kawai nakejin banason kana tab'ani,yace".... Ohk no problem ni zanwuce aiki saina dawo tace"..... Breakfast fa yace"..... Muje naci.

Haka sukaci abincin dukda ba wani na kirki taciba yana gamawa yamata sai ya dawo ya fice tana masa Allah yabada sa'a,yana fita ta tattara gurun ta wanke kwanukan ta dawo parlour ta kwanta tana why is she avoiding her Husband.

Da wannan tunanin bacci yayi awon gaba da'ita,Shikuma yana fita asibiti ya nufa.

Yana zuwa matan asibitin suka dinga kalllonshi daman aikinsu kenan,wata tace"..... Ni blue eyes d'insa yafi burgeni wata kuma tace"..... Nikuma farar fatarsa da sajensa wata tace"..... Kunga matarsa shekaranjiya dasukazo kuwa itama kyekkyawa da'ita kamar balarabiya gata k'aramar yarinya I wonder wane irin yara zasu haifa ba don kyau.
Haka suka gama zancensu shi kam yana office d'insa yana tunanin sabon salon da Ihsan tazo mishi dashi,wayarsa ya d'auka yana search d'in sign nd symptoms of pregnancy.

Ganin mace zatana kaurace ma mijinta na ciki yasashi sakin ajiyar zuciya,Yace".... to amma ina matsayin doctor bansan wannan ba kodan bantab'a coming across dis case ba.

Toh miye mafita dakanshi yace"... In cikin yayi k'arfi maybe tadaina hakan,aikinsa yahauyi hankali a kwance.

Karfe 4:00 daidai  ya dawo gidan da sallama ya shigo parlourn, tana jin dawowarsa tafito sanye da English wears doguwar rigace tamata kyau matuka.

Kamahinta da kamshin parlourn ya bada kamshi na musamman,lumshe idanuwansa yayi yana mata murmushinsa mai k'ara masa kyau.

Maida masa tayi har saida beauty points d'inta suka lotsa,hannu ya bud'e mata ba musu taje tashige jikinsa ajiyar zuciya suka saki a tare.

Sun kai tsawon minti biyar ahaka kafin ta zame jikinta ta k'arbi jakar hannunsa tawuce ciki shima yabi bayanta,wanka ya shiga kafin ya fito harta fitar masa da kayan  shan iska ta feshesu da turare masu kamshi.

Bayan ya kammalane suka fito,zama yayi tayi pillow da cinyarsa suna kallon film din The Vow(mah favourite).

Suna zaune har aka k'ira sallar magrib,haka suka koma har aka k'ira sallar isha'i bayan sunyi sallah sukaci abinci sukayi shirin kwanciya.

Yau kam hak'urinsa ya k'are tun jiya yake fama da  ciwon ciki,tunanin yazasu k'are yake.

Bayan sun kwantane  ya janyota zuwa k'irjinsa yafara lalubarta,saurin tashi tayi tana kok'arin janye jikinta,tashi shima yayi yana kallonta da blue eyes d'insa wanda yafara canza launi.

A hankali yace"..... What's it again,Cikeda shagwaba tace".... Ni kadaina tab'ani banaso ,hakuri yasoma bata amma tak'i kulashi ganin wahala kawai zaisha yasashi kwantar da ita.

Tana faman tureshi amma hakan bai hanashi kissing da romancing d'intaba,kuka tasaka masa don jin duk numfashinta na neman d'aukewa.

Haka yabiya buk'atarsa tana kuka,dukda kukan nata na shigarsa amma he can't help it,in yabarta zai iya shiga wani hali.

Dak'yar ya sauwaka mata yana maida numfashi don duk yaji ta sauya mishi,lallab'ata yayi dak'yar tayi shiru tana sauke numfashi.

Haka suka kwanta tana jikinsa dukda batasoba,cikin dare jikinta yayi zafi sosai har huci yake.

Allah Allah yake gari ya waye suje asibiti,da asuba ma dakyar ya tasheta yamata wanka tayi alwala sukayi sallah anan inda tayi sallah ta kwanta.

Zaman gadinta yayi yana jira Safiya tayi,gari na wayewa  ya d'auketa kamar baby yakaita mota yana niyyar shiga mazaunin driver kenan yaji ana masa magana sama-sama.

Juyowa yayi zeyi magana amma yayi shiru ya had'a rai sakamakon Inna dayagani tsaye akansa.

4give me fans.
Inna is back fa.

Vote.
Like.
Share.

Ur Queen Deeja Musa
Tauraruwa ce.
❄❄❄❄❄❄❄❄
[1/25, 6:06 PM] Khadeejaht hydar Noveli

IHSANWhere stories live. Discover now