UNCLE NASEER (BOBON NAJMA)

5.4K 116 19
                                    

Uncle naseer ( the bobo )
Part 1&2

Banyarda wani yajuyamin littafi ba batareda izinina ba ( 08109939902)

Kaduna state.malale G R A QTRS

....."Wata matashiyar budurwa na hango kwance akan wani makeken royal bed lullube da wani lallausan blanket sai juyi take ita kadai gashin kanta a barbàje sanyeta ke da wasu fitinannun sleepiñg dress da alamu tana enjoying mood din hankali na zagaya ta gefen gadon na leka ta...
Innocent face dinta ce tai mugun firgitani domin iya haduwa wannan babyn tahadu .
Duk da baza tawuce 23 to 24 years ba farace jajir da ita kamar jinin larabawa."
Firgigit tamike daga kan gadon datake tana me kwalla ihu
"Oh my god wayyo! allahna!! nashiga uku n.
Mikewa tai zumbur ta sakko daga kan gadon tana dafe da forehead dinta "keee! ...keee! najma ..najma mike mike kitaho' zuwa gareni ... Kibar wannan banzan mijin naki nine zan jiyar dake dadi hadi da zallar madarar kauna bashiba ...yimaza kitaso mutafi yi sauri tahooooo.."no no .i said no bazanzo ba kakyaleni kakyaleni" ..hannu naga ansa anfizgo ta ..
Fada kan kirjin wani mutum dabansan koshi wayeba ..
"Nacema kakyale ni ni matar aurece, dan allah karka ruguzamana farin cikin mu ni da bobo plssss and plss dan allah tafada tana mai fashewa da kuka ...jin yafara kokarin hade bakinsu waje guda yasa ta shammace sa ta fizge hannunta ta kwasa dagudu...
*** bata tsaya akoinaba sai a wani kerarren falour duk dacewar falourn ba girma ne dashiba amma iya haduwa falourn ya hadu ..saboda outlook din.. gidajen turawa haka tsarin gidan yake ..irin gidajennanne muhadu a falour
..haki taketa maida wa kamar wadda tai fada da zaki ...
Gun frigde ta nufa tana zuwa ta bude faro tadauka tin data daga jarkar ruwan bata direba sai da taga yakai rabi sannan ta ajjiye
Jin ana ringing doorbell ne yasata tanufi wajen kofar tana budewa ...
*** naga wani farin kyakykyawan mutum iya haduwa wannan guy din yahadu domin harya fita daukar ido tana budewa tai moving daga wajen kofar ..ganinai guy din ya durfafota face dinshi filled white smile.sanyeyake da kananun kaya amma rigar daya d'ora suit ce lemon colour me daukar sense. yanacewa "bobo bobo..bobona come close to me mana..
Gani nai itama ta karasa zuwa wajen handsome guy din tana zuwa ta rungumesa kyam ,daga ta yay kamar tedy yafara juyata a tsakiyar falourn
"baby na .
Kara rikesa tai tana ta faman dariya kamar ba itabace tagama kuka yanzu ba sauketa yay kasa
Sannan yadago fuskarta yana kare mata kallo...
"Wannan kallon fa na menene bobo ? ,wayasaki kuka ?" ,Yajefo mata tambayar ...kanta ta cusa tsakiyar kirjinsa kamar zata shigesa ..jin dumin hawayenta ne yasashi dago da kanta yana kuramata idanu. "menene ..yafada ya na lakace mata hanci ..."ba ..'ba..'bash shineba .."shiwa?, Oh nagane au haryanzu baidaina zuwan mikiba ko? .."eh yauma har tsotsanmin baki yay ,yarinka kissing din....,
Tindaga kan tsakiyar kan shi jijiyoyinshi suka fito sukayi rada rada ayayinda idanun shi suka kada sukayi jawur..
Kanta yadago daga kirjinsa ya kafeta da bulgy eyes dinsa sannan yafizgo hannunta yajata suka durfafi bedroom dinsu suna shiga yay yasawa kofar j/block ..yajawo hannunta ya nuna.
mata dakin yace ."where's, him? ..."he is not around ..he run away since b4 you cameback..,
I'm scared.. because idont know why he is backbiting my life" ... Tafada tana mai fadawa kan kirjinshi ..I don't even know him bobo..shafa gashin kanta yafara yana d'an bubbuga bayanta "don't be dear "..shikanshi yasan najma ba raina mai hankalitake ba saboda ni da idona nataba ganinshi ,fuskarshi ce kawai banganiba don har kokawace takaure musu kawai allah ne yabashi lucky din guduwa..amma to mai suka mai yake bibyarsu..cigabada bubbuga bayanta yay yana cewa.."oh!allah bobona ..you know I completely agreed white you plsssss stop crying kinji bobo." .d'ago kanta yay yasakar mata beautiful smile dinshi itama replay tai mishi ..oh kokefa kinsan banason babyn yasami matsala "..dariya takwashe daita .domin in adun
iya inka dauke bobonta wato uncle naseer .to sai cikin dake jikinta sukadai suke sata farin ciki domin tin tana yar 15 years mahaifiyarta ta rasu...✍️

Vote vote vote da comments...🙏

Kudai kawai kubiyoni

💋💋❤️

UNCLE NASEER  ✅Où les histoires vivent. Découvrez maintenant