uncle naseer

319 33 3
                                    

27&28

..... najma na shiga daki,tafada kangado Tai rufda ciki tana mai maida uban hakin da ya taso mata...can kuma tafashe da ma tsanancin kuka mara sauti .... ...tanaji wayarta ring amma Bata kalli Koh inda wayar take ba,...wajen sau uku ana kira batare datayi yunkurin daga wayarba.....don tasan wanda ke kiran... because ita yanzu wani mugun haushinshi take ji....ahaka har hajjo tazo tasameta a  dakin  ayanda take......

"Toh kekuma kalau?"

"Kaina ne yake ciwo "
Tabata amsa atakaice

Kyabe baki hajjo tai sannan tace.."nagadai lafiya bukui kukah fita,kuma naga ma kamar kuka kikeyi,koh hajaran ce tai miki wani abu kinsan fa zuciyarta ba mekyau bace, musamman wannan gantalalliyar yarta ta nur.."

Itadai najma batace mata komaiba harta karaci mitarta ta nufi kofa tana cewa...

"Maganina nima dana zubar da ajina nazo inai tambayar ki,kina shan kamshi..dama don kar naso ya kullace nine"

"Nifa ba aimin komaiba"

Tafada tana turo Baki...

"Kyaci kanki"

Hajjo tafada tana me ficewa daga dakin....

Wajejen shabiyu 12:37..najma ta mike sakamakon kiran sallar azzahar daya tada ta....ficewa tai daga dakin ta nufi dakin hajjo domin dakko darduma acan...

Tura kofar dakin tai sannan takarasa babbar sip din hajjo domin dakko dardumar tana dakkowa ,juyawar da zatai sukai ido 2 dashi zaune akan mudubi yana daddana waya...itadai tin shjigowarta bata san da mutum adakinba se yanzu....

Nufar kofa tai zata fita..yasa kafa ya tadeta tafado kanshi..kokarin kwacewa tafarayi takasa hakanne yasa tasa mai kuka tana cewa"please ka kyaleni kar ashigo"

Bece mata komaiba sema kokarin tura hannunsa cikin breziyart ya cafko nonon ta yahau mulmulawa bata ankaraba taji yabata a perfect France kisses atare, kokarin ture shi take amma takasa..
"Ni ka kyaleni,,ai itama zata iya ma"
Dum yay yana kwllonta bayan yazare harshensa daga nata..can kuma yay murmushi yajanyo ta tafado kan kirjinshi cikin sexy voice dinsa yafara mata magana akunne",ainasan da ita,sonake ingama dake tukunn... saurin kallonsa tai idanunta dauke da kwalla ,zatayi magana yay saurin hade bakinsu waje guda yahau ya mutsa ta ,tin tana ture shi harta bada kai yafara sarrafata tana me maida mai da martani....

Bam sukaji an danno kofar dakin ,hajjo ta shigo ,sagade tana kifkifta ido   tana kallon ikon allah...kafin tasaki wani uban salati...

Salatin da hajjo takwada ne yadawo dasu daga hayyacinsu,akunyace najma ta hau gyara rigsrta sum sum tafice ..hajjo tabita da ido hadi dacewa..."ai ke kinzama abun tsoro,dama wannan ne ciwon kan...nice harda zuwa dakinki kai miki magani na tarar bakyanan shine nayo nan,ashe rabon inga wannan iftila in ne,da girma tsofe tsofe dani ku da Allah wlh se Allah ya sakamin tafada tana me matsar kwalla..."

"Tsofe tsofe dake kin fadowa mutane waje ba sallama,dama so kike kigani,watarana sai an kwakule miki ido"

Yakarashe fada yana mai ficewa hajjo da tai mutuwar tsaye tai ksrfint halin cewa"kai dai daga dan iska sekai,bari umaru yazo wlh seyaymin iyaka dakai"

Tafada tana me nufar sip dinta da tagani abude.....

Tinda wannan abun yafaru najma taki fitowa,don karsu hadu da hajjo.....koda dare yay ma,shayi kawai tasha bayan tai sallar isha i takwanta.....

Ahankali yake tafiya yanayi yana waige waige don gudun kar aganshi duk da yasan cewar ba ma wanda ze ganshi saboda hanyar kebantatciyace....ahaka har yakarasa bangaren hajjo tabaya,yaciro mukullin a aljiuunsa yabude kofar yashiga sannan yajawo ahankali ya maida... kaitsaye dakin da najma ke kwance ya nufa....

Cikin bacci najma taji ana shafarta,atinaninta uncle naseer ne hakan yasa tahau maudamai da martani shafar fiskarsa datai ne taji wayam ba beard yasa tai saurin bude ido,duk da kyallen dayasa yarufe fuskarsa..

Wani uban tsalle tadaka tana me tunkude shi...nuna shi tafarayi da yatsa,tsnason yin magana amma ina takasa se haki da take tayi....

Ganin ya nufo inda take ne yasa ta takarksre ta kwalla Kara....

Aguje ya fice daga dakin...yana fitowa sukaci karo da hajjo da ihun najma ya tayar....

"Wani gantallalen ne kai"

Hajjo tafada tana me bin bayanshi ganin yanufe kofar baya....

Ganin hajjo na neman bata mai budget ya  sa kafa ya tadeta tafadi akasa tana me kwalla salati da neman dauki....

Ajankali yamaida kofar yarufe... Yana me zare kyallen da yarufe fuskarsa dashi sakamakon zufar dake ta zubo mai....

Tafiya yafarayi..saikuma yaji motsi juyawa yay domin yaga wane...wayam.yagani..sanin babu wanda  ze biyo tanan yasa yakara gaba har ya bace...

Ahankali rumana ta fito daga cikin ci yayin data buya zuciyarta na dukan 3 3 ..koh shanyar da tazoyi batabi takai ba ta nufi bangarensu wato bamgaren jakadiya (mahaifiyarta)....kanta kulle da abun data gani dakuma wanda tagani.....❤️

Vote
Vote don Allah

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now