uncle naseer

219 27 8
                                    

Part 65&66
❤️❤️💚💖

...... yau kwana biyu kenan,da komawar najma part din..naseer... abubuwan da dama sun faru tun komawarta part din masu dadi da akasin haka...

Hajjo kuwa tin abunda naseer yay mata bata kara bi takanshiba,..bata kuma kara zuwa bangaren sa ba... acewarta yaxama abun tsoro...🤣....

Sadiya ce kadai ke zuwa bangaren nashi..itama bata bari su hadu.. saboda ba karamin bata mata rai yake ba ganinsa tare da nur da takeyi..tah rasa gane uwarda nur tai mai ya like mata......

Najma kuwa jiki yaki sauki,sau tari zaka ganta ita kadai tana kallon waje guda tana zubar da hawaye ga kuma tadayan bangaren cikin jikinta ya shiga watan haihuwa, haihuwa yau koh gobe..abu biyu suka hadewa najma ga ciwon nakuda da ke murkusar ta jefi jefi ga kuma yawan bubbuga jikinta da takeyi especially ma kanta harse ta jiwa kanta ciwo.... Hankalin sadiya yayi matukar tashi ba kadan bq ganin irin abubuwan da najma keyi...duk da kullum se an amso mata allon rubutun da limaminsu keyi... sadiyar ce zata zauna ta wanke rubutun da zam zam..

But shiru kakeji..kamar an shuka dusa....adaya bangaren kuma sultan musamman yakira malamai sunzo tindaga.. babban birnin yaunde Cameroon....anata sauke Qur'ani...
Kullum se an zubar da jini. anyanka sa da rago..anfitar anrabawa kanan yara da mabukata..akan Allah yasa akammala asa.....

Hajjo kuwa itace ke faman yin wainar sadaqa itada sadiya da rumana ana fitarwa......arabar.....fatansu guda shine Allah ya amsa.....

Mintuna nata faman shudewa suna zam awanni..cikin iko na rabbil samawati ubangijin da baya bacci kuma baya gyanyadi...suma awanni suka rinka rikidewa suna zama kwana...tafiya tayi tafiya anfara irga kwanaki..haka dai har suma kwanakin suka zama sati....

Nur ce zaune itada  blessing tana nuna mata hotunan da tai musu ita da naseer da wanda shi naseer din da kansa yay musu.....gefe guda kuma Erica ce zaune itama tana sipping tequila....

Tafawa sukai suna masu shekewa da dariya.... blessing ce cikin dariyar keta tace...

"Oh my goodness!, somebody daughter wants kill a soul!"

Tafada tana mai nudging nur a baya... chewing chwingum nur tai...hadi da wurkilq idanuwanta tace....

"That's for sure!"

Dariya blessing ta kuma sawa kana tace...

"You're down right oppressor.."

"That's went down the drain!"

Nur tafada tana me gallawa blessing harar wasa..

Dariya blessing ta kyalkyale da ita kana takuma cewa...

"But you know, what i was thinking before you called me yesterday...?"

"Inajinki"

Gyara zama blessing tai..kana tace..

"Why not kisa shi yaje yasamu your dad ai maganar aure..tinda wuri...?

Dan jimm nur tai kana kuma tace...

"Daddy doesn't want my relationship with naseer... i can't tell you why. Besides i don't want to rush into marriage so soon"

Kur blessing tai mata da idanu harta gama kana tace...

"Inmuka ga shima daddy n naki ze bamu matsala basai mukai sunansa wajen kingh...ba ?

Tafada tana me gallawa nur harara..

Murmushi nur tai kana ta ce...

"Blessing duk ba wannan bama.kince inzo akwai mgn meye...?"

Kallon Erica dake ta faman sipping tequila blessing tai..

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now