uncle naseer..

228 29 2
                                    

Part 31&32
❤️❤️❤️💓

....kuka take Tana yi tana,dukan kirjinshi..."bansan mena tsarewa ,mutane ba,I still don't understand what cajoled him to me, wayyo Allah na!" Tafada tana me fashewa da wani kalar kuka me tsuma zuciya.....

Dago kanta yay daga  kirjinshi,yana me kafeta da idanu,sunkuyar da kanta tai don bazata iya jurar kallon pit din idanunsaba.."did you see him clearly?"
"I didn't"
"You should have  recorded something , while he was trying to.....

Bata bari yakarasa ba tai saurin,katseshi ta hanyar cewa...

He bestowed his face with niqap"

"Was it only what you have remembered?"

Sunkuyar dakanta tai kasa tafara fidgeting yatsunta,so take ta tunano wani abu.. because tasan taga wani abu atare dashi..amma to meye ,kuma it would have been a good solution for her,to record everything by him...

Would you fancy having coffee ?"

Ya jefa mata tanbayar ,don gujewa wa karta rude,daganan kuma he knew komai zai iya faruwa... still himself he had been trying to remember  duk wani abu da zai zame mai , matattakalar da ze kama,ya saukko tsakiyar wasan,don he promised duk Randa, sukai ido biyu da wannan mutumin....toh akwai matsala don komai can happen....

"Or you have breakfasted?"

"I haven't bathed"

...have you prayed?

"I have not"

"You should probably stand up and do it right now"

"I will"

"Okay tafada tana me mikewa...shida kansa ya shiga cikin bathroom ya hada mata ruwan me zafi not too much ...

Ganin bashi da niyar fotowa daga bathroom ,din ne yasa tai karfin halin cewa...

"Toh kafito"
Tafada tana me turo baki...

Harara ya galla mata sannan yace

"Would you come in or not?"

Ganin bata da niyar bashi amsane yasa,yajanyo ta cikin bathroom din,ganin tana neman bata mai lokaci ne yasa yay saurin sa hannu yay zipping rigarta ta zube awajen ,"zan fa iya wankan"

"Nasani,or  do you want that fuckface yadawo ,in bana nan ,yata disturbing dinki kina wanka will you?"

"No"

Tafada tana me cusa kanta a tsakiyar kirjinshi,dagota yay ,ya hade bakinsu , without uttering a word ta hau me da mai da martani...dama she s in soo much need of it....

Hannunsa yakai kan cikin ta ya fara shafawa yana yi yana wasa da cibiyarta.... while itakuma ta cusa hannayenta cikin rigar shi tafara rubbing jikinsa tana shafashi tana sakin wani masifaffen hot erotic nishi acikin kunnuwanshi...nan da nan ta rikita shi.....

Hannauensa ya tura cikin pant dinta yafara shafawa yana yi yana zira yatsunsa tsakiyar buttock dinta ,turawa ya rinkayi yana zarewo,nan da nan ya rikitata ,cikin sexy voice yaa daidaiti kunnenta yagatsa sannan yaa fara mata magana,a harharde..."do yo..!u

Kasa karasawa yay sakamakon jin ta cafki, 🍌 dinsa "ahh! O"

Hannu yasa a daddafe ya tura kofar yay locking dinta... Jingina ta yay da bango,yasa hannu ya kaiwa nonuwanta damkar dambu...

Wani irin  dan karamin ihu tasaki me zaunar da na tsaye,kana tafara tura ma kirjinta,hankarosu ta rinka mai yay da shikuma ya cafki guda ya tura abakinsa..yanayi  yana wasu kalar maganganu a sanyaye,haka yarinka yi, ya saki wannan ya kama wannan harseda ya gama kuguiguta ta sannan suka zube akasa atare...karshedai wankan tare sukayi...💓

Hajjo kwa tana idar da walaha,ta fito tskar falon ta nemi waje ta zauna ,ta ci wani uban dauri ga glass ankawo ankwama scipter  din nan na hannunta...tashi tai taje ta kure wata mp katuwa , wadda wakar barmani choge ke tashi ta ciki...

"Gwara dai inji wakar yafi,indama taki ai se akoma hagu...,koba komai masu turowa ai kiddinashin dina,bakin ciki ya kashe su...susan kalau nake babu lalatar da ta sameni..."

Tana nan zaune uncle naseer yazo zai wuce  ,ta gabanta.....

Baki tasaki tai sakaroo,kafin kuma ta daddage ta kwala  mai kira kamar,baya gabanta...juyowa yana me murtuke fuska,don yasan arina musan manma yanda jikinsa ke digar ruwa,don be tsaya ya yi drying jikinsa ba ya fito,..

"Wlh wlh naso,se anmin iyaka dakai,don wlh bazakasa Allah ya rubuta min zunufiba ina zaman zamana,yo wannan masifa da me tai kama daga nakarbi matar ka na ajjiye ma ,seka zoka addabi yar mutane da kwarzaba,bini bini ka afka wa yar jama a'kamar wani doki, shine yanzu don ka nuna min kakai harda wicewa tagabana,don insan me kai toh yaseen,seka dauke,matarka ka maidata bangare hajara koh muhsin ..dama sune dolenka baniba..atoh"

Shidai naseer binta kawaii yake da kallo harta dire aya...daga dogon turancin nata... sannan yace....

"Se kice labe kike yi ashe"

"Ahh,ah,haram haram shan giya agidan liman,tsofai tsofai dani inyi muku,labe, Allah ma ya hana,ni watsewa ta bata kai hakaba hooohoo"

"Kyaci kanki"

Yafada yana rage volume mp data kure....

"Mezan gani,kazo ka,tarar dani ina jin disco,kawai ka kashe min,me kenan,ya sunan hakan"

"Keza a tambaya,in kika kurmamce"

"Ba aminba sa kai yay yafita yabarta tana ta surutanta...

Yana fita najma tafito daga labewar da tai...wajen hajjo takarasa ta gaida ta..

Juyawa hajjo tai takalleta,tace

"Dama kin bar gaisuwarki,don kema kinzama abar tsoro"
..

"Da nayi me ,kefa hajjo kinfiye kwarzaba"

Tafada Tana me tashi tabar wajen..

"Sama ilu,kikaiwa baniba,barima intashi inkoma daki na,yau dai ba sa'a,tunda natashi ake tsulan rashin kunya,itakuma rumana kome ya hanata zuwa oho"

Tafada tana me nufar lokon da zai sadata da dakinta...

Al,amarin rumana kwa tinda taga wanda yashiga dakin hajjo adaren jiya takasa zaune takasa tsaye...harseda mahaifiyarta tsohuwar hadimar hajjo..ta la akarceta...ta tambayeta lfy...kai kawai ta gyada mata don batason tado mata da hankali, because itama makancin hakane yasata a cikin jinyar da take yanzu.....

Misalin karfe 1:30...gidan sarautar yayi tsit,kamar babu wani me rai dake rayuwa,aciki ko ina kaduba babu wani movement da zakaji.. ..

Ihu ya fara  karade gidan, slow slow  can kuma aka daddage aka kurma wani uban ihu da ya yay silar katsewar baccin da hajjo tafara...hakama najma dake zaune akan darduma....

Rige rigen fitowa akararayi gabadaya aka nufi wajen da ihun ke fitowa..ai basu kai da karasawa sega hajiya gado tafito da gudu daga dakin da take kulle.......✍️💋

Voting shizai sa insaki chapter ta gaba... wannan littafin ya kunshi sarkakiya ya kunshi makirce makirce daban daban,anan gaba kadan zamu koma kan ainahin labarin.....ina iyayen uncle naseer,dady ne ya haifesa koko... Ina labarin gidansu najma. Shin takun sakar dake tsakaninta da suwaiba ta yanke kokoh...inah labarin wannan mutumin da uncle naseer ya kama yayy locking dinshi...menene ya haukartar da hajiya gado,wacece kuma ita..me nene shirin sultan akan wannan lamari.....kudai kuta sambado voting da comments da following 💓❤️💓

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now