uncle naseer

216 32 4
                                    

Part 35&36
❤️❤️💓💋

...jin kamar ana kokarin shigowa,yasa tai saurin boye kwalbar a cikin rigarta.....lekawa tai don ta tabbatar da babu me shigowa.... uncle naseer ta hango tsaye waye kare,a kunnesa....

Saurin komawa tai dabaya ta tura kofar...dabarar barin key din a jikin kofar tai....

Don tasamu damar boye kwalbar da bata san kota meye ba and batakuma san daga inda take ba,but ajikinta takejin akwai wani abu tattare da kwalbar....

Da tayi tunanin sa kwalbar a kasan luggage dinta saita kuma fasa...tayanke shawarar daga katifarta gadon,inda ta ajjiyeta a tsukukun  saitin da ake ajjiye pillows din,yanda bazata fashe ba....jin amfara knocking ne,yasata saurin sakin katifar ,tai maza ta tattare pillows din daga kasa ta maida su kan gadon.....

Don gudun kar azargi wani abu,sai ta dauki mopper ta rike ,ta nufi kofar tai unlocking dinta....

Batayi tsmanin zai zo wajenta ba,a daidai wannan lokacin ,don ita atinanin ta wayar da ta ganshi yanayi a kofar  hajjo,daganan ciki zai ko ya wuce.....

Duburburcewa tai ,kamar warda tai wa sarki sata....

Ganin yanayin da ta shiga ta sanadiyar ganinshi yasa shi...yasa shi cemata

"am i not welcomed?"

""No "

Tafada tana me sunkuyar da kanta,tana kuma fatan karyace ze shigo...
Kwatsam taji yace..

"Would you mind giving me space?

Yafada yana kallon yanayin fuskarta....

Tabude baki kenan da,da niyar yin magana...wayarshi tai kara...

Daga wayar yay,yana me barin wajen....

Ajjiyar zuciya ta sauke,tana meyin hamdala ...

Komawa ciki tai ta cigaba da yin shararta......
.......

Adamawa state....

Misalin karfe 2:00 na rana...
.cikinn wani kungurmin daji..me tsananin duhu wanda koda lokaci yakasance fitila ne ,seka kana da karfin gani tukun... sannan zaka iya shiga dajin..saboda tsananin duhun dajin ..a maimakon kasa ,shi dajin shimfide yake da kayoyi masu cutarwa....

Bukka daya ce kwal a tsakiyar dajin....

Cikin bukkar

Ahankali wani tsohon dattijo tsoho tukuf wanda kana ganinsa kasan me ya haura 100 , baki wuluk fuskarsa dauke da tulun gashi wanda rashin wanka yasa yazama jan dole , jikinsa ba komai face face wata yar fatar damisa da  ya rufe iya al aurarsa da ita...ya dago kansa ya dubi mutumin dake zube a gabansa..yafara magana cikin kakkausar murya bakinsa yana dalalar da wani kalar ruwa...
Yace...."a makaman ciyar rana me kama irinta yau, yau kimanin shekara 35 kenan ,kazauna anan waje tare da bukatar ka tason ganin. Ka kawar da dan uwanka abdallah,inda nabaka tabbacin abdallah baza mu iya  kashe abdallah awannan lokacinba saidai mu watsa shi  duniya,,nakuma kara tabbataa  da inkana son cikar  burinka ,dole ne  ka kusanci duk matar  da d'an  abdallah  ya aura...ka hada maniyinta ,da jinin haihuwar matar abdallah da kasamu nasarar   samu aranda ta haihu....yau rana bata karya ...gaka  araye ga dan abdallah araye ga matar dan abdallah araye kuma ta gagareka kusanta...saboda sakarci irinnaka,inaso kasani inhar kakasa gwamutsa wadan an ababe guda biyu dana lissafa maka ma ana jinin haihuwar matar abdallah da maniyin matar dan abdallah to kasani burinka nason zama shugaban kasa ma bazai cikaba,domin wadannan sune kaddararka..."

Yakarashe fada yana me kwarara mahaukacin ihu da yay sanadiyar tashin tsintsayen dake saman bishiyoyin dake zagaye da bukkar sama...
Ahankali yadago kansa yana me sa babbar rigarshi yashare hawayen dake zubo mai...

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now