uncle naseer..

228 26 2
                                    

Part 29&30

...wuuuhu hu!,mutane sunxama abun tsoro lailah,ni rabi naga abun da nagani,dama haka lalacewar gidannan takai bani da labari,ashigo har cikin fas dina   da niyar kiddinashin dina nida yar marainiyar Allah,da bataji ba bata ganiba wuuh,alqur'anin Allah bazan kara kwana a cikin fas din can ba.."

Hajjo takarashe fada tana ma kurzuma ihu...sudai su uncle isah da Uncle abubakar ba abun da sukeyi sai , kallon zargi da suke aikawa junansu..while daddy yana gefe yadafe kansa......

Shigowar uncle naseer ce yasa hajjo dakatawa daga matse matsen kwallar da take .ta nufe shi gadan gadan tana zuwa ta kamo hannunsa ta rike gam ,sannan tace. "gwara da Allah ya kawoka naso,dama don karkazo kaga na gudu ne,ka kullace ni,amma warankwasa nagama ma hada kayana" tafada tana me kara fashewa da kuka....janta yay ya zaunar da ita akan kujera sannan ,ya sai saiti dai dai kunnenta yay mata rada.ta minti 3 ...zumbur hajjo ta mike tanamai kallon,su uncle isa and uncle abubakar tace ."to yanzu dai dukkanku kuje na sallameku,zamu tattauna idan bukatar ganinku ta tashi na kiraku"

Uncle isa ne ya  Mike cikin bacin rai ya kalli uncle naseer da zummar yimma magana meya tuna kuma sai yay shiru... Uncle abubakar ya mike da yamara ma baya har yakai bakin kofa kuma sai ya juyo ya kalli uncle  hajjo yace idan bukatar kara kiran ta tashi ma karku nemo mu don bamu da abun da zamuyi intended case , stupid"..yafada yana mai watsawa uncle naseer kallon tsana..hajjo ce ta daddage ta kwala ihu sannan ta kalli uncle abubakar tace habu nice sufifit,yau naji abun da naji , Ashe zaka iya kallon idon mahaukaciyar uwarka ,wadda ke daure saboda mugun abun da tazo aikatawa naso  ta haukace.. kace mata sufifit...wayyo ni rabi ngd allah,... Shiyasa

Jin hajjo na neman fara bankade bankade nata ne yasa uncle naseer..saurin zuwa ya janyeta daga  wajen...shidai uncle abubakar tinda yagama gayar abun da zaifada yajuya yabar falon...

Hajjo ce ta juya takalli dady da tunda ya shigo hannunsa ke dafe dakansa..becewa kowa uffanba tace..."amma dai faruku anyi solon biyon banxa,inbanda solnbiyanci kabarka,kana kallo yaron nan habu ya kukkunzuma min zaki baka tashi ka kwabe kun cashe ba,ko tsoronsa kakejune ban saniba ....

Mikewa dady yay fuskar sa sharbar da hawaye yaratsa ta gefen hajjo ya wuce,batare da yace mata komaiba,inkadauke  uncle naseer da yay  kamar bemasan me  yafaruba, hajjo uncle muhsin duk binshi sukai da kallo... uncle muhsin ne yay gyaran murya sannan yakalli uncle naseer cikin harshen  turanci yace mai" what happened with him?"

Girgiza kai uncle naseer yay yay alqmar besani ba...

Ajjiyar zuciya Uncle muhsin yay sannan yace
"God make it easy to us"

"Ameen" shine abun da Uncle naseer yace...hajjo ce tace ni din dazu na sa aimin isoh wajen sultan anma rumana tadawo tacemun ancemata wai yana fada,toh wlh yagama yadawo sena guntsa mai komai,yaseen dole akara jami an tsaro a fas dina,kai daga yau ma bame kara shigo min fas har yayana,don suma bansan zuciyarsu ba gwarama kai naso kai ma don da matar ka ne ehee..wayyo yar marainiyar Allah koh ta dai na kukan  bari inje induba...toh meyama na kuka tinda dai be yankakiba,koni da ya daddage ya doka da kasa banyi ihuba..daurewa nai don kar intarawa kaina jama a ,gode gode dani aga ina kuka.."..

Tafada tana meyin recess din da najma take...

Uncle muhsin ne yaywa uncle naseer inkiya da hannu,suka fita waje tare....

After like 15 minutes uncle naseer yadawo tararwar da yay hajjo bata falon yasa ya nufi recess din najma take. Ya nazuwa ya tura kofar...yashiga tanajin anshigo takwasa da gudu zata fada bathroom yay saurin janyota ta fada kan kirjinshi...✍️

Kwana biyu nayi of because of karatu,toh yanzu nadawo...voting da comments da following shizai ban kwarin guiwar sakin the remaining pages....😍😍❤️💓💋

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now