uncle naseer

265 36 3
                                    

Part 53&54
💓💓💓💋

....dakin yay tsit bakajin sautin komai sena kukan hajjo da ajjiyar zuciyar naseer... sultan ne yay karfin halin farayin magana yana mai gyaran murya yace...

"Inason kusani,babu wani abu koh wani mahaluki dan adam koh mutum a duniyar nan da ya isa ya aiwatar da wani abu walau sharri koh alkhairi akan ka,batare da yarjewar Allah ubangijin sammai da kassai,ba babu wani al'amari aduniyar nan dazai faru da kai walau na sharri koh na alkhairi wanda bashi da karshe,komai da kagani aduniyar nan Naseer mukaddari ne,idan Allah bece kunfah yakun ba! Babu da ya isa ya kasance,koh motsi kayi Allah ne yaso kayi,daidai da shan ruwa, tafiya ,magana, dariya ,murmushi so yay kayi.inbeso ba se yayoka a kurma,inbeso kah gani ba seyayoka a makaho in beso kai tafiya ba seyayi kah a gurgu,kohma yayo ka a me kafar daga baya ya amshe..ganin damarsa ne,kuma kai ba kowa bane da zakace why!....koh donka ga kaddarori ta ko ta ina na sakko maka kace zaka zauce karinka soki burutsu marasa amfanu wanda akarshe sukai ka ga ficewa daga rahamar allah ta alah,kai ba kowa bane ba face dan adam da Allah ya halitta,acikin addini mafi girma wato musulunci.. yakuma fifitasa daga cikin kowace hallita,saboda darajar halittar dan adam yakai ubangiji yayi mana annabawa acikin ,kuma wadannan annabawanne Allah ya turo mana annabin da babu kamarshi,wanda ba aiba kuma baza aiba,wato muhammadan rasulullahu sallallahu alaihi wasssalama!!!.., saboda darajar halittar dan adam fa...da yaso seyayi shi acikin mala iku..koh iya wannan rahamar da Allah yay maka yaci kayi godiya agareshi ka tsaida sallah,idanda yaso seyayika acikin dabbo koh acikin kafurai marasa son annabin Allah da Allah..wanda akarshe wuta zasu tafi,shin  Naseer ka manta da kissar annabin Allah mezance da Allah musa da fir'auna ,ka manta tsawon lokacin da annab musa yadauka yana kiran fir'auna zuwa ga Allah ,harta kai annabi musa Allah yakara yarda agareshi yana kai firauna kara wajen Allah ,ayayinda shikuma ubangijin sammai da kassai yarinka tausar sa da nusar dashi cewar akwai karshe,hartakai ga karshen yazo bincike yanuna fir'auna azabar Allah ta tabbata agareshi seda yay shekara 500 akan karagar mulkinsa batare da ya taba yin koh atishawa me kama da zazzabi,amma akarshe ya yakasance cikin lokaci kankani Allah yakawo karshen sa,don haka inkai duba zaka komai me karewa ne,sukansu magautan da sukeson kawar dakai yakamata kadau darasi,nafarko kaga dai yanda gado ta koma tin aduniya ma kenan, sannan su kansu sauran masu saran boyen,wata galaba sukaci har kawo yanzu dasuke,kan shedancin nasu,koh kaga sun hau karagar dasuke yi don ita, saboda Allah bece subane,shikadai yasan waye!don haka ka kwantar da hankalinka kasa aranka ma kamar bakasan komai akan komai ba harzuwa lokacin da Allah ze bude komai afili ajjiyar data dade aboye tai doyi kowa ma ya shakota"

Sultan yafada yana me dafa kafadar Naseer...

Hajjo ce ta amshe da cewa..

"Kuma ka kwantar da hankalinka kana zaune zakaga yanda zasu kare,don alquran ko saboda baiwar Allah nan mufisa da suka kashe wallahi se sun dedece,don wallahi sesunfi dumamen da nai yau da safe  dedecewa. "

Tafada tana me sa habar zaninta tashare kwallar dake zubo mata...

"Ai wallahi mugu bazai cigaba ba arayuwarnan,haka fa kiri kiri gado ta yo tselle spider  kaina zata karni,alquran dan ta ganni atsaye ne ,kuma tasan yand muka gwabza da ita ne,ina tsiya ina karagar da ake ta abu guda akanta gashi yanzu itama bewar Allah nan najuma sundawo kanta,itako tace tayi danasani auren ka"

Kallon da uncle naseer yajefa mata ne yasa ta saurin kara cewa .

"Etoh karya ne,dole mana zatagayi haka auren dan sarauta hauka ne,daza abi asa yar mutane agaba,wlh inaga zansa akira min ilu yazo yasa kasa kar mei yarsa ba a dole,ita batason kome ba don wlh ni yar gaskiya ce atoh ba dole koh! Kaga se insamu lada duniya ma ta yabeni,toh nidai da zuciya daya ma nai badon aya Beni ba,?"

Ta karasa ta na kure nasur da ido
Shidai babu abun da yace da ita se uwar harara dayake zabga mata..yayinda sultan yana zaune Akan kujerarsa.

"Kaci kanka,nida ma badan kai nake ba,indon kai ne ma bazanba don ban banson zama a suce nayi kalon dangi,atoh kalan dangi mana mena hada dashi dazanta cusa kaina akanka..?"

UNCLE NASEER  ✅Wo Geschichten leben. Entdecke jetzt